Yadda zaka tsare bayanan ka

 ZAKA TSARE BAYANANKA A INTERNET


Assalamualaikum,

Barkanku da ziyartar shafinmu na ( A LAWAN TV) 

A yau zamu nuna muku yadda zaku boye baya nanku a internet ta hanyar amfani da VPN .

VPN yana nufin VIRTUAL Private NETWORK.

   

   SHIN MENENE VPN?


VPN zai baka dama ka boye bayananka ta inda bubu wana ya isa yaga address dinka da ip address na wayar ka.

  Kamar yadda kuka sani hackers sunayin amfani da Ip address na wayar mutum su gano location din sa.

  IP address zai chanja maka kasar da kake a internet.

Misali,. Idan kana Nigeria idan kayi amfani da VPN zai nuna kana wa

ta kasar daban.

 


      Yadda ake aiki da shi

Dafarko zaka yi downloading din application din zan ajiye Link dinsa a kasa. Sannan sai kayi installing dinsa sunansa THUNDER VPN bayan kayi installing sai ka danna open kabashi duk wata damA da ya bukakata daka gefe zai nuna muku kashe duniya ,sai ka zabi kasar da kake so a gan ka daga chan sai kayi connect.


 Shikenan in kayi haka babu wanda zai ga location din ka.kuma duk website din da aka hana shiga a kasar ka irin su twitter,to idan kayi connecting dA VPN zaka iya shiga.

   


      Domin kallon chicken video sai kaje youtube channel dinmu Mai suna (A LAWAN TV)

Domin download na VPN

👇👇

Download



Close Menu