WhatsApp marketing

 Yadda zaka Fara WhatsApp marketing.



WhatsApp shine best platform da yakamata yan kasuwa suna yin online business dinsu, saboda yana da features wanda sauran social media platforms basu da.


WhatsApp Yana da privacy, sai wanda kake so zai ga tallan ka.


WhatsApp yana da saukin reply kuma kowa yafi aiki da shi.


Sannan zaka iya saita auto responder ta inda zai dinga yin reply da kansa.

Close Menu