Manyan application 5 na 2023

 



1-  Application na daya, shine 'crookcatcher' yana taimakawa wajen ganin hoton barawon wayar ka.



👇👇

Download


2- Application na biyu shine 'Canva' ana aiki dashi don samar da graphics kowanne kala free, sannan akwai pro version.


👇👇

Download

3- Application na uku shine ' Google drive' ana amfani da shi wajen ajiye bayanai kamar file,waka video da sauransu. Duk abin da ka ajiye bazai bata ba, saboda yana aiki da email me.


👇👇

Download

4- Application na hudu shine 'phone anti theft' Yana yin kara duk lokacin da wani zai saci wayar ka ko ya taba wayar ka tana chaji .


👇👇

Download


5- Application na biyar shine ' disk digger' yana dawo da hoto ko video da aka goge a wayar Android.


👇👇

Download

Close Menu