Sababbin codes na kamfanin MTN

 Sabon Codes na Kamfanin Layin MTN Nigeria



 Idan Zaku loda Kati , daga * 555 # yakoma *311# 


. Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556# yakoma *310#


 Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300 


. Idan Zakuyi Rance , daga *606# yakoma *303# .


  Idan Zaku sami da wani Tsarin da kuke akanshi , daga *447# yakoma *305# .  


Idan Zaku siya data , daga *131# yakoma *312# . 


 Q Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku , daga *777# yakoma *321# . Idan Zakuyi hada layku da NIN Number , daga *785# yakoma *996# .

Close Menu