Yadda zaka gano sirrin kowacce waya da kuma kulle waya da muryar ka

Application guda biyu masu muhimmanci

Yadda zaka gano sirrin kowacce waya da kuma kulle waya da muryar ka.



Wannan wasu application guda biyu ne.

1. Application na farko zai baka dama ka gano duk wani sirri da Matsalar wa.

Kamar lafiyar battery, lafiyar screen, RAM dinta, speaker tana yi ko bata yi Bluetooth yanayi ko baya yi, network yanayi ko baya yi da sauransu.

Domin downloading na application zakaga a kasa da blue rubutu ansa download sai ka Danna.

👇👇

2. Application na biyu zai baka dama ka bude wayar ka ta amfani dà muryar ka.

Domin downloading na application din zaka ga ansa download da blue rubutu sai ka Danna.
👇👇


Close Menu