Yadda zaka kama barawon wayar ka

 Yadda zaka kama barawon wayar


Wannan application din zai baka dama ka kama barawon wayar ka.


Misali kasa wayar ka a chaji kana bacci duk wanda ya cire ma waya zata fara kara sósai, kaga zaka iya Ankara.

Kokuma kasa wayar ka aljihu  duk wanda ya taba zatai kara.


Ko ka ajiye wayar ka ana tabawa zatai kara.

Domin downloading na application zakaga ansa download a kasa sai ka Danna.

👇👇
Close Menu