Menene cryptography

 Cryptography ( yadda ake tura boyayyen Sako )

Cryptography wata hanya ce da zata baka dama ka boye sako ko ka tura sako ta inda babu wanda zai iya bude wannan sako sai wanda ka turawa hanyar  bude wa 

Cryptography zai baka dama ka bude boyayyen Sako.

Akwai application da ake aiki dashi a android, sannan akwai software da dama na computer 🖥️.

Domin sauke wannan application din zaka ga ansa download a kasa sai ka danna.

👇👇👇


Close Menu