Yadda zaka hana wayar ka shan data

 Yadda zaka hana wayar ka shan data



Wannan application din zai baka dama ka rage shan data a wayar ka.

Zaka iya blocking duk wani application da baka son yayi aiki da data a background.

Sannan zaka iya blocking iya datar Whatsapp da inda ba wanda zai ganka online koda ka bude data.


Domin sauke wannan appointment din zaka ga ansa download a kasa sai ka danna.

👇👇👇

Download 

Close Menu