Yadda zaka koyi computer

 Application din koyon computer 



Wannan application din zai baka dama ka koyi computer cikin sauki.

Duk Wani abu wanda ya shafi computer akwai a ciki. Kuma kyauta ne.


Wannan application ya kunshi yadda zaka san sirrikan computer, yadda zaka gyara duk wata matsala da ta shafi computer.

Domin sauke wannan application zaka ga a kasa ansa download sai ka danna.

👇👇👇
Close Menu