Yadda zaka magance matsalar banning na Whatsapp (Whatsapp banned)

 Yadda zaka magance matsalar banning na Whatsapp ( Whatsapp banned 🚫 )



YADDA ZAKAYI UNBANNED WHATSAPP DINKA DA AKAYI BANNED NAN TAKE.

Idan kabi wannan Step din inshaallah a ƙasa da awa1 zasuyi unbanned numbanka.

Da farko dole ka mallaki gmail saboda a cikin gmail zaka tura masu sakon

Zaka Shiga Cikin Email Naka Sai Kayi paste na wannan ko kuma ka rubuta, sai ka shigar da cikon numbanka da akayi banned gaban +234 din nan
👇
Dear Whatsapp Support Team, i am writing to request that my WhatsApp account be unblocked, I recently received a notification that my account has been banned, but I am not aware of any violation of your terms of service. My phone number +234.......





Please review and unbanned my account.

Sai Ka Turawa Wannan Email din.
👇
accessibility@support.whatsapp.com

Shikenan WhatsApp company Zasu turo Maka message bayan mintina zuwa awa1

Suna turo message din kawai Basai Ka karanta Ba 
WhatsApp Din Yagyaru.

Wannan da kuke gani ban jima da yi baifi awa1 ba har sunyi unbanned numban.

Allah yasa mu dace🙏


Close Menu