Yadda zakai blocking din account dinka ko ATM ina an sace ma waya

 Yadda zakai blocking din ATM din ka ko account in an sace ma waya 



Wasu lokutan in an sace mana waya ana satar mana kudi ta banki, ga wasu codes zasu taimaka muku wajen blocking na account din ka har sai kaje banki zasu bude ma.




Close Menu