An Zabi Mace A Karon Farko Shugabar Masu Rinjaye Ta Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

 An Zabi Mace A Karon Farko Shugabar Masu Rinjaye Ta Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

Yan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Sun Zabi Yar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Mai Wakiltar Karamar Hukumar Lere Ta Gabas, Honarabul Munirat Sulaiman Tanimu A Matsayin Shugabar Masu Rinjaye Ta Majalisar, Wadda Ita Ce Mace Ta Farko Da Ta Riƙe Wannan Muƙamin A Tarihin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna.
Allah Ya Taya Riko!
Close Menu