yadda zaka ga hoton barawon wayar ka

 yadda zaka ga hoton barawon wayar ka


Wannan application din zai baka dama ka ga hoton wanda ya sace ma waya, duk wanda ya dauki wayarka yasa password ba dai dai ba wayar ka zata dauki hotonsa ta tura m a email dink .

kai kuma daga nan in kai login email dinka a wata wayar zaka ga hoton sa.

Domin kallon cikakken video yadda akeyi ka danna link dake kasa

👇👇

danna nan don sauke app din da mukayi amfani dashi
👇👇



Close Menu