Yadda ake hada cartoon na video

 Yadda ake hada cartoon na video

 Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar hada video cartoon a wayar ka ka saita duk yanda kake buqata misali abinda ya danganchi kalar mutum da adadin abubuwan da kake buqata ya kasance sannan zaka saita murya da kake so muryar ka ko idan normal wata er drama ka hada zaka iya saka dukkanin muryoyin da kake so.

 Na tabatin bayani akan wanann application din sai de wasu suna yawan tambaya akan application din. Saboda zakaga ana hada cartoon wanda yake bayani akan wani abu haka kamar  a gidajen tv haka to wasu suna tunanin dole sai a computer ake hadawa. Hakan yasa na kawo mana wannan Application din wanda a wayar ka zaka iya hadawa da kanka.

 Sannan ka zabi yanayin yanda zaka saita dukkanin abubuwan da kake so na yanayin yanda ka tsara na videon.

 Zan dan kawo muku yanayin yanda application din yake a kasa sannan shi kuma application din na ajje link din app din achan kasa.


Da farko zaka zabi gida ko cikin office ko cikin mota ko duk wani yanayi da kake so videon naka ya kasance kamar yanda kuke gani a saman hoton da na ajje muku. Zakuga scene kala-kala wanda yanda zaku kirkiri videon naku.



Bayan nan a hoton sama zakaga yanda zaka zabi yanayi na adadin mutanen da kake so da kuma inda zaka saka su. Kamar yanda kuke ganin misalin sa a hoton sama.


A hoton sama zakaga yanayin kayan da zakayi amfani da su. Domin daman asali kaikasan yanayin yanda zaka kirkiri videon naka.


 Wannan kuma bayan ka gama dukkanin saitawa shine zaka saka duk wsni voice na muryoyin da kake so ka saita. Ko ka rubuta yanda yanayin da dukkanin character na mutum ko na camera zai kasance.




Wannan hoton saman shine zai baka damar saita kalolin yanda fuska da gashin yanayin mutumin da ka saita.

 kamar yanda na nuna muku bayani kadan daga ciki idan ka shiga application din shine zai baka damar dukkanin saita abinda kake so.

Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu. Sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.
👇👇




Close Menu