Yanda zakaga duk abinda budurwar ka takeyi ko matar ka ta cikin wayar ka

 Yanda zakaga duk abinda budurwar ka takeyi ko matar ka ta cikin wayar ka 


 Yan'uwa yau darasin mu akan wasu application guda biyu ne wadanda zasu baka damar control din wayar dan ka ko matar ka ko budurwar ka ta cikin wayar ka wanda zaka hana ta yawan hawa wani social media wanda ka binciko tana yawan hawa kai.

  Zan farayin bayani akan application na farko ne wanda zai baka hakikanin abinda kake son gani acikin wayar matar ko budurwar ko er taka.

 Saboda wani lokachin idan kana so ka bibiyi wani abu a wayar mutum to baka san asalin abinda ya fiya shiga ko amfani da shi ba. Wani yafi amfani da whatsapp wani tiktok wani facebook wani kuma youtube kai wani ma kawai kallo yake yi a wayar tasa ko kuma twitter.


 To kuma zakaga dukkanin abubuwan da kake so ka gano


dangane da mutum zakaga dole sai ka gano asalin abin kafin ka bibiyi abin.

 To shi wannan application din zai baka damar gano asalin abinda akeyi a wayar ko aka fi amfani dashi a wayar. Da zarar ka saka wannan application din a wayar zai lissafo ma dukkanin application din da aka fi amfani da shi a wayar da kuma mintuna nawa akeyi ko awa nawa akeyi akai. Sannan a rana sau nawa ake hawa. To ta wannan hanyar zaka gano abinda tafi amfani dashi a wayar in yaso sai ka saka mata binciken ko ka kulle shi yanda babu wanda zai yi amfani da shi da zarar lokachin yayi.



Application na biyu shine zai baka damar kulle dukkanin wani abu da ka gane am fiya amfani dashi a wayar d akake son bibiya. Kamar yanda na yi muku bayanin yanda zakagane abinda aka fiya amfani da shi. To idan ka bude application na biyu shine zaka shiga setting sai ka nemo application din. Idan whatsapp ne ko tiktok ko sauran application sannan duk yawan su zaka iya kulle su gaba daya baza'ayi amfani dasu acikin wayar ba har sai de idan lokachin da ka saita na amfani da application din yayi sannan.


Zaka iya saitawa daga karfe 8:00Pm zuwa 10:00am to inde karfe 8 din nan yayi application din zai daina aiki koda anyi kokarin bude shi bazai budu ba. Sannan zaia iya saka sako na nuna wa yaron kana ganin abinda yake yi. Wanda zai shiga taitayim sa. Duk adadin application din ko chatting din zaka iya kulle su. Sannan bugu da qari acikin application din zaka iya kulle website da kake ganin zai iya gurbata rayuwar yaron ko budurwar taka.



 Wato application ne mai amfani sosai ya kamata mu mallake su. Saboda kariya ga abubuwan da suke hana yaran mu karatu ko kuma matar ka ko budurwar ka.

Dukkanin applications din akwai links din su a kasa zaka download 1 da kuma Download 2.


 Shi download 1 shine application na farko.

 Sannan download 2 shine application na biyu. 

 Dukkanin su zakuga koren rubuta a jikin Download din sai ku tava ku sauke su acikin wayoyin ku domin amfani dasu.

Download 1

Download 2



Close Menu