Application biyu masu abin mamaki

 Application biyu masu abin mamaki



1. Application na farko zai baka dama kayi recording na note din da kake so ka rubuta ba sai ka yi wahalar typing ba .

Domin sauke app din zaka ga download a kasa sai ka danna.

👇👇

2. Application na 2 zai baka dama ka yi adana space din wayar ka , wannan app din ya kunshi social meadia da yawa ta inda basai ka sauke app dayawa a wayar ka ba.

Domin sauke app din zaka ga download a kasa sai ka danna.

👇👇

Close Menu